
Faifan bidiyo akan Ibrahim Traore yana ‘soke haraji’ a Burkina Faso AI ce ta haifar
Wani asusun TikTok — @panafrica069 — ya wallafa wani faifan bidiyo da ke ikirarin cewa Ibrahim Traore, shugaban mulkin soja a Burkina Faso, ya bayyana cewa ba za a karbi haraji daga daidaikun mutane da ‘yan kasuwa a kasar da ke yammacin Afirka ba. Bidiyon …